1 Tar 2:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Yan'uwansu mata kuwa su ne Zeruya da Abigail.'Ya'yan Zeruya, maza, su ne Abishai, da Yowab, da Asahel, su uku ke nan.

1 Tar 2

1 Tar 2:13-26