1 Tar 2:11-15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

11. Nashon shi ne mahaifin Salmon. Salmon kuwa shi ne mahaifin Bo'aza.

12. Bo'aza kuma shi ne mahaifin Obida. Obida shi ne mahaifin Yesse.

13. Yesse shi ne mahaifin Eliyab ɗan farinsa, sa'an nan sai Abinadab da Shimeya,

14. da Netanel, da Raddai,

15. da Ozem, da Dawuda. Su 'ya'ya maza bakwai ke nan.

1 Tar 2