1 Tar 2:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Waɗannan su ne 'ya'yan Isra'ila, maza, Ra'ubainu, da Saminu, da Lawi, da Yahuza, da Issaka, da Zabaluna,

2. da Dan, da Yusufu, da Biliyaminu, da Naftali, da Gad, da Ashiru.

1 Tar 2