1 Tar 19:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Suriyawa suka ga Isra'ilawa sun ci su da yaƙi sai suka aiki manzanni suka kira Suriyawa waɗanda suke hayin kogi. Shobak shugaban sojojin Hadadezer ne yake shugabantarsu.

1 Tar 19

1 Tar 19:10-19