1 Tar 18:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Benaiya ɗan Yehoyada shi ne shugaban Keretiyawa da Feletiyawa, wato matsara. 'Ya'yan Dawuda, maza, su ne manyan ma'aikata na kusa da shi.

1 Tar 18

1 Tar 18:14-17