1 Tar 17:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan zaɓo wa jama'ata, wato Isra'ila, wuri, zan dasa su, su zauna a wuri na kansu, don kada a sāke damunsu, kada kuma masu mugunta su ƙara lalata su kamar dā,

1 Tar 17

1 Tar 17:3-18