1 Tar 16:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma sa waɗansu Lawiyawa su yi hidima a gaban akwatin alkawarin Ubangiji, su ɗaukaka Ubangiji Allah na Isra'ila, su gode masa, su kuma yabe shi.

1 Tar 16

1 Tar 16:1-10