1 Tar 16:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda ya sa Asaf tare da 'yan'uwansa a gaban akwatin alkawarin Ubangiji domin a yi hidima kullayaumin a gaban akwatin alkawarin kamar yadda aka bukaci a yi kowace rana.

1 Tar 16

1 Tar 16:32-38