1 Tar 16:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku ce masa, “Ka cece mu, ya Allah Mai Cetonmu,Ka tattara mu, ka kuɓutar da mu daga al'ummai,Domin mu gode maka,Mu kuma yabi sunanka mai tsarki.”

1 Tar 16

1 Tar 16:33-36