1 Tar 16:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka fa shigo da akwatin alkawarin Allah, suka ajiye shi a cikin alfarwar da Dawuda ya kafa masa, suka miƙa hadayu na ƙonawa da na salama a gaban Allah.

1 Tar 16

1 Tar 16:1-3