1 Tar 15:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda yana saye da kyakkyawar taguwa ta lilin tare da Lawiyawa duka waɗanda suke ɗauke da akwatin alkawari, da mawaƙa, da Kenaniya shugaban mawaƙan. Dawuda kuma ya sa falmaran ta lilin.

1 Tar 15

1 Tar 15:19-29