1 Tar 15:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka Dawuda, da dattawan Isra'ilawa, da shugabannin dubu dubu, suka tafi da murna domin su ɗauko akwatin alkawarin Ubangiji daga gidan Obed-edom.

1 Tar 15

1 Tar 15:22-29