1 Tar 15:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Su Zakariya, da Aziyel, da Shemiramot, da Yehiyel, da Unno, da Eliyab, da Ma'aseya, da Benaiya, su ne masu kaɗa molaye da murya a sama.

1 Tar 15

1 Tar 15:12-29