1 Tar 15:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda ya umarci shugabannin Lawiyawa su sa 'yan'uwansu mawaƙa su riƙa raira waƙa da murna, da kayayyakin bushe-bushe, da kaɗe-kaɗe, da molaye, da garayu, da kuge masu amon gaske.

1 Tar 15

1 Tar 15:11-18