1 Tar 15:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama Ubangiji Allahnmu ya fashe fushinsa a kanmu saboda ba ku ne kuka ɗauke shi a karo na farko ba, saboda kuma ba mu yi masa sujada kamar yadda aka umarta ba.”

1 Tar 15

1 Tar 15:12-17