1 Tar 14:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Filistiyawa suka ji an naɗa Dawuda ya zama Sarkin Isra'ila duka, sai dukan Filistiyawa suka haura, suna neman Dawuda. Da Dawuda ya ji labari, sai ya fita domin ya yi yaƙi da su.

1 Tar 14

1 Tar 14:1-16