1 Tar 14:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Dawuda ya roƙi Allah, ya ce, “In tafi in yi yaƙi da Filistiyawa? Za ka bashe su a hannuna?”Ubangiji kuwa ya amsa masa, ya ce, “Ka haura, gama zan bashe su a hannunka.”

1 Tar 14

1 Tar 14:8-17