1 Tar 13:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akwatin alkawarin Allah kuwa ya kasance a gidan Obed-edom har wata uku. Ubangiji kuwa ya sa wa iyalin Obed-edom da dukan abin da yake da shi albarka.

1 Tar 13

1 Tar 13:6-14