1 Tar 12:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kabilan gabashin Urdun, wato kabilar Ra'ubainu, da Gad, da rabin kabilar Manassa, su dubu ɗari da dubu ashirin ne (120,000), suna da kowane irin kayan yaƙi.

1 Tar 12

1 Tar 12:29-40