1 Tar 12:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Horarrun sojoji da yawa suka haɗa kai da sojojin Dawuda a Hebron domin su taimaki Dawuda da yaƙi, su mai da shi sarki maimakon Saul, kamar yadda Ubangiji ya alkawarta. Ga yadda yawansu yake.

1 Tar 12

1 Tar 12:18-25