1 Tar 12:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ruhun Allah kuwa ya sauko a kan Amasa wanda daga baya ya zama shugaban talatin ɗin, sai ya ce,“Muna tare da kai, ya Dawuda ɗan Yesse!Allah ya ba ka nasara tare da waɗanda suke tare da kai!Allah yana wajenka!”Sa'an nan Dawuda ya marabce su, ya maishe su shugabanni a sojojinsa.

1 Tar 12

1 Tar 12:16-25