1 Tar 11:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Benaiya ɗan Yehoyada, ɗan wani jarumi ne daga Kabzeyel, ya yi manyan ayyuka, ya kashe jarumawa biyu na Mowabawa. Sai ya gangara ya kashe zaki a cikin rami a ranar da ake yin dusar ƙanƙara.

1 Tar 11

1 Tar 11:14-26-47