1 Tar 11:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai shi da Dawuda suka shiga gonar sha'ir ɗin, suka tsaya ciki don su tsare ta. Suka ragargaza Filistiyawa, Ubangiji kuwa ya cece su, ya ba su babbar nasara.

1 Tar 11

1 Tar 11:4-20