1 Tar 1:43-50 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan su ne sarakunan da suka yi sarauta a ƙasar Edom kafin wani Sarkin Isra'ila ya ci sarauta.Bela ɗan Beyor, sunan birninsa kuwa DinhabaYobab ɗan Zera na BozaraHusham na ƙasar TemanHadad ɗan Bedad na Awit, wanda ya kori Madayanawa a filin MowabSamla na MasrekShawul na Rehobot wadda take bakin Kogin YufiretisBa'al-hanan ɗan AkborHadad na Fau, sunan matarsa kuma Mehetabel 'yar Matred, wato jikar Mezahab

1 Tar 1

1 Tar 1:40-54