1 Tar 1:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Ya'ya biyu maza ne aka haifa wa Eber. Sunan ɗayan Feleg, saboda a lokacinsa ne aka karkasa duniya, sunan ɗan'uwansa kuwa Yokatan.

1 Tar 1

1 Tar 1:12-28