1 Tar 1:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Adamu ya haifi Shitu, Shitu ya haifi Enosh,

2. Enosh ya haifi Kenan, Kenan ya haifi Mahalalel, Mahalalel ya haifi Yared,

3. Yared ya haifi Anuhu, Anuhu ya haifi Metusela, Metusela ya haifi Lamek.

1 Tar 1