1 Sar 9:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan shi ne lissafin aikin tilas da sarki Sulemanu ya sa domin ginin Haikalin, da na fādarsa, da kuma Millo, a kuma gina garun birnin. Ya kuma sa tilas a sāke gina garuruwan Hazor, da Magiddo, da Gezer.

1 Sar 9

1 Sar 9:7-26