1 Sar 8:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sandunansa suna da tsawo har ana iya ganinsu daga ɗaki na can ciki daga Wuri Mai Tsarki, amma ba a iya ganinsu daga waje. Suna nan haka har wa yau.

1 Sar 8

1 Sar 8:5-14