1 Sar 8:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ya Ubangiji ka ji daga Sama, ka shara'anta bayinka, ka hukunta mai laifin, ka ɗora masa hakkinsa a kansa, amma ka kuɓutar da mara laifin, ka sāka masa bisa ga adalcinsa.

1 Sar 8

1 Sar 8:29-40