1 Sar 8:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ka riƙa jin roƙe-roƙen bawanka da na mutanenka Isra'ilawa, idan sun yi addu'a, suna fuskantar wurin nan, sa'ad da ka ji kuma, sai ka gafarta musu.

1 Sar 8

1 Sar 8:25-38