1 Sar 8:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A cikin Haikalin kuma na shirya wa akwatin alkawari wuri, inda alkawarin Ubangiji yake, wato alkawarin da ya yi wa kakanninmu sa'ad da ya fito da su daga ƙasar Masar.”

1 Sar 8

1 Sar 8:18-29