1 Sar 8:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan sarki Sulemanu ya juya, ya fuskanci jama'a suna tsaye, ya roƙi Allah ya sa musu albarka.

1 Sar 8

1 Sar 8:6-21