1 Sar 7:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kafa dakali biyar a gefen dama na Haikalin, ya kuma kafa biyar a gefen hagu na Haikalin. Ya kuma sa kwatarniya na zubi a gefen dama na Haikalin, wajen kusurwar gabas maso kudu.

1 Sar 7

1 Sar 7:36-51