1 Sar 7:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma yi dakali goma da tagulla. Kowane dakali tsawonsa kamu huɗu, faɗinsa kuma kamu huɗu, tsayinsa kuwa kamu uku ne.

1 Sar 7

1 Sar 7:25-33