1 Sar 7:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Huram kuma ya yi kewayayyiyar babbar kwatarniya ta zubi da tagulla. Faɗinta kamu goma ne, tsayinta kuwa kamu biyar, da'irarta kuma kamu talatin ne.

1 Sar 7

1 Sar 7:13-33