1 Sar 7:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dajiyar tana kan ginshiƙan nan biyu kusa da wani abu mai kama da gammo, wanda yake kusa da ragar. Akwai jeri biyu na siffofin rumman guda ɗari biyu a kewaye da dajiyar.

1 Sar 7

1 Sar 7:14-22