1 Sar 6:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

An gina Haikalin da duwatsun da aka sassaka tun daga can wurin da aka haƙo su, don haka ba a ji amon guduma, ko na gatari, ko na wani kayan aiki irin na ƙarfe ba, sa'ad da ake ginin Haikalin.

1 Sar 6

1 Sar 6:6-13