1 Sar 6:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A shekara ta goma sha ɗaya ta sarautar Sulemanu a watan Bul, wato watan takwas, aka gama ginin Haikalin, daidai yadda aka zayyana fasalinsa. Sulemanu ya yi shekara bakwai yana ginin Haikalin.

1 Sar 6

1 Sar 6:31-38