1 Sar 6:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Katakan itacen al'ul na cikin Haikalin, an yi musu zāne mai fasalin gora da na furanni buɗaɗɗu. An rufe bangon daga ciki duka da itacen al'ul, har ba a ganin duwatsun ginin.

1 Sar 6

1 Sar 6:15-20