1 Sar 6:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya gina Wuri Mafi Tsarki na can ciki, ya gina shi can ƙuryar Haikalin. Tsayinsa kamu ashirin ne , an manne masa katakan itacen al'ul tun daga ƙasa har sama.

1 Sar 6

1 Sar 6:14-19