1 Sar 6:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan zauna tare da mutanena, wato Isra'ila, a wannan Haikali da kake ginawa, ba kuwa zan taɓa rabuwa da su ba.”

1 Sar 6

1 Sar 6:12-22