1 Sar 6:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Benayen da ya gina kewaye da Haikalin, kowane bene tsayinsa kamu biyar. An haɗa su da Haikalin da katakan itacen al'ul.

1 Sar 6

1 Sar 6:1-12