1 Sar 5:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya ba Sulemanu hikima kamar yadda ya yi masa alkawari. Akwai kuma zaman lafiya tsakanin Hiram da Sulemanu, suka kuma ƙulla yarjejeniya da juna.

1 Sar 5

1 Sar 5:9-17