1 Sar 5:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hiram, Sarkin Taya, ya aiki jakadunsa zuwa wurin Sulemanu, sa'ad da ya ji ya gāji tsohonsa, gama Hiram abokin Dawuda ne ƙwarai dukan kwanakinsa.

1 Sar 5

1 Sar 5:1-11