1 Sar 4:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sulemanu kuma ya naɗa mutum goma sha biyu a lardunan Isra'ila. Su ne za su tanaji abinci daga lardunansu domin sarki da iyalinsa. Kowane hakimi yakan kawo abinci wata guda a shekara.

1 Sar 4

1 Sar 4:1-8-19