1 Sar 4:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama ya fi dukan mutane hikima, ya fi Etan Ba'ezrahe, da Heman, da Kalkol, da Darda, 'ya'yan Mahol. Ya shahara a ƙasashen da suke kewaye da shi.

1 Sar 4

1 Sar 4:28-34