1 Sar 3:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya bayyana ga Sulemanu cikin mafarki a Gibeyon da dare, ya ce masa, “Ka roƙi abin da kake so in ba ka.”

1 Sar 3

1 Sar 3:1-12