1 Sar 3:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da tsakar daren sai ta tashi, ta ɗauke ɗana daga wurina, sa'ad da nake barci, ta kai shi gadonta, sa'an nan ta kwantar da mataccen ɗanta a wurina.

1 Sar 3

1 Sar 3:13-27