1 Sar 3:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ɗayar ta ce, “Ran sarki ya daɗe, ni da wannan mata a gida ɗaya muke zaune, sai na haifi ɗa namiji, ita kuwa tana nan a gidan.

1 Sar 3

1 Sar 3:11-25