1 Sar 3:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na kuma ba ka abin da ba ka roƙa ba, wato wadata da girma. Domin haka a zamaninka ba za a sami wani sarki kamarka ba.

1 Sar 3

1 Sar 3:11-22